Shugaban Access Bank Ya Kone Kurmus Shida Matarsa da dansu Sanadiyyar Hadarin Jirgin Sama a Kasar California

hhh
0
Shugaban Access Bank Ya Kone Kurmus Shida Matarsa da dansu Sanadiyyar H@darin Jirgin Sama a Kasar California An bada rahoton cewa, Shugaban Access bank Herbert Wigwe Ya mutu tare da matarsa da dansa a hadarin jirgin sama mai saukar ungulu a kasar California ‘yan sa’o’i da suka gabata a California.
 Iyalinsa sun kasance suna zaune ne a kasar waje. shi kuma Yana zaune shi kadai a Legas, don haka da alama yana garin ya gansu kafin wannan hatsarin da yayi Sanadiyyar mutuwarsa da iyalansa. Fasinjoji shida ne a cikin jirgin, sai dai kawo yanzu ba a samu wanda ya tsira ba.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)